iqna

IQNA

safiyar yau
Tehran (IQNA) kungiyoyin Hamas da Jihadul Islami sun mayar da martani kan kisan Falastinawa uku da sojojin Isra'ila suka yi a yau Asabar.
Lambar Labari: 3487116    Ranar Watsawa : 2022/04/02

Tehran (IQNA) Sojojin yahudawan sahyoniya sun kai hari a gabashin birnin Kudus a kan wasu gungun matasa Falasdinawa da suke wasa cikin dusar kankara tare da jikkata wasu da dama daga cikinsu.
Lambar Labari: 3486878    Ranar Watsawa : 2022/01/28

Tehran (IQNA) adadin Falastinawan da suka jikkata farmakin da Isra'ila ta kaddamar a kan masallacin Quds a jiya yana karuwa.
Lambar Labari: 3485895    Ranar Watsawa : 2021/05/09

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya ce UAE ta ha’inci kasashen musulmi ta hanyar kula hulda da Isra'ila.
Lambar Labari: 3485139    Ranar Watsawa : 2020/09/01